Labarai da dama a shafukan sada zumunta na cewa amfani da fasahr kirkirar ruwan sama wanda ake kira “cloud seeding” ne ya janyo ambaliyar ruwan da a ka yi a United Arab Emirates .AdvertisementUnchecked cloud seeding led to costly consequences yesterday in 🇦🇪Dubai. Manipulating nature comes with risks, and yesterday's man-made rain proves it. Time to reassess the balance between innovation and environmental impact.
The Dubai airport flooded due to cloud seeding, not climate change. Cloud seeding involves spraying chemicals into clouds to make it rain. It's banned in Tennessee. Modifying the weather can have unintended consequences.na watan Afrilu, wasu bangarori na Dubai na rufe da ruwa saboda ruwan sama mai yawan na shekara daya da aka yi inda ya janyo ambaliya sannan a ka bar motoci a kan hanyoyi.UAE a zagaye take da yashi kuma tana da locakin zafi da sanyi a shekara.
Itama da take magana a kan lamarin, Gloria Okafor, wata malamar jami’ar Nigerian Maritime, dake jihar Delta tace ruwan da aka yi a UAE yafi karfin a ce ta amfani da fasahar kirkirar ruwa a ka yi.Babu shaida ko wani abu da zai tabbatar da maganar cewa amfani da fasahar kirkirar ruwan sama ne ya janyo ambaliyan ruwan da akayi.
Click on the link below to join TheCable Channel on WhatsApp for your Breaking News, Business Analysis, Politics, Fact Check, Sports and Entertainment News!
Nigeria Latest News, Nigeria Headlines
Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.
Source: GuardianNigeria - 🏆 1. / 94 Read more »
Source: TheNationNews - 🏆 6. / 69 Read more »
Source: thecableng - 🏆 2. / 80 Read more »
Source: thecableng - 🏆 2. / 80 Read more »
Source: thecableng - 🏆 2. / 80 Read more »
Source: thecableng - 🏆 2. / 80 Read more »