JUYIN MULKIN NIJAR: AU ta ce ta na goyon bayan matakan da ECOWAS ta ɗauka - Premium Times Hausa

  • 📰 PremiumTimesng
  • ⏱ Reading Time:
  • 9 sec. here
  • 2 min. at publisher
  • 📊 Qulity Score:
  • News: 7%
  • Publisher: 78%

Ƙungiyar Ƙasashen Afrika, AU ta bayyana cewa ta na goyon bayan dukkan matakan da ECOWAS ta ɗauka domin dawo da dimokraɗiyya a Jamhuriyar Nijar.

Nigeria News, Nigeria Headlines

Ta ce ta na so a sulhunta da lalama, amma kuma ba ta fidda ran za a gwabza yaƙi ba.

Ana zaman ɗarɗar a Nijar, ƙasa mai arzikin sinadaran yuraniyan. Kafin juyin mulki dai Nijar na da kyakkyawar alaƙa da Turawan Yamma, a yaƙi da ta’addanci a yankin Sahel.

We have summarized this news so that you can read it quickly. If you are interested in the news, you can read the full text here. Read more:

 

Thank you for your comment. Your comment will be published after being reviewed.
Please try again later.

Similar News:You can also read news stories similar to this one that we have collected from other news sources.

SHIRIN YAKI DA NIJAR: ECOWAS ta umarci sojojin ta su daura ɗamarar yaki da sojojin juyin mulkin Nijar - Premium Times HausaƘungiyar ECOWAS ta umarci sojojin ta su ɗaura ɗamarar yaki da tsirarun sojin da suka yi juyin mulki a Nijar domin dawo ceto dimokuraɗiyya a Nijar.
Source: PremiumTimesng - 🏆 3. / 78 Read more »

RIKICIN NIJAR: Sojojin Mulki sun yi fatali da ECOWAS, har sun kafa Gwamnati mai Ministoci 21 - Premium Times HausaSabuwar Gwamnatin Nijar: Gamin Gambizar Sojoji Da Farar Hula Firayi Minista Lamine Zeine Ali Mahamane, wanda kuma shi zai zama Minstan Tattalin Arzikin Ƙasa da Harkokin Kuɗaɗe. Dalla-Dalla a nan 👇
Source: PremiumTimesng - 🏆 3. / 78 Read more »

RIKICIN NIJAR: ‘ECOWAS ba ta fidda ran afka wa Nijar da yaƙin ƙwato dimokraɗiyya ba’ – Kakakin Tinubu - Premium Times HausaNgelare ya shaida wa 'yan jarida cewa 'ECOWAS ba ta yanke shawarar ƙin afka wa Nijar da hare-haren ƙwace mulki daga hannun sojoji ba.
Source: PremiumTimesng - 🏆 3. / 78 Read more »

BINCIKEN GASKIYA: Kalaman da aka danganta ga George Weah akan juyin mulkin Nijar na yaudara ne | TheCableAn yi ta yada wani kalami da ake zargin George Weah, shugaban kasar Laberiya, a kafafen sada zumunta. A daya daga cikin irin wadannan rubuce-rubucen da aka wallafa a shafin
Source: thecableng - 🏆 2. / 80 Read more »

Amurka ta goyi bayan ECOWAS, ta ce kada sojojin Nijar su kuskura su taɓa lafiyar Bazoum - Premium Times HausaKwanan nan Amirka ta dakatar da wani tallafin da ta ke bai wa Nijar, bayan sojoji sun ƙwace mulki a ƙasar.
Source: PremiumTimesng - 🏆 3. / 78 Read more »

Sarkin Kano na 14, Muhammadu Sanusi ya gana da shugaban mulkin soja na Nijar, Janar Tchiani - Premium Times HausaShugaban mulkin soja na Nijar ya gana da sarkin Kano na 14, Muhammadu Sanusi a Nijar. Ganawar Janar Abdourahmane Tchiani da Sarki Sanusi ya zo ne a daidai shugaban ya ki ganawa da duka tawagar ECOWAS na Amurka da na Najeriya. Bayan tattaunawar, Sanusi tare da janar Tchiani da tawagar sa sun dauki hotuna. Majalisar
Source: PremiumTimesng - 🏆 3. / 78 Read more »